Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da
Transcrição
Abubuwan da ƙungiyar GroFutures Zata Samar Sun Hađa da: Jerin Hukumomin da ke Inuwar Hukumar GroFutures: GroFutures Sabon ilmi da ma’adanar alƙaluman ƙungiyar GroFutures • ƙididdige fahimtar ci gaban magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa • Inganta hanyar kimanta ajiya da sabunta ruwan ƙarƙashin ƙasa • Tattara bayanai akan sa-ido akan adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa ta fuskoki daban-daban a fađin Afirka auna dangantakar yanayi ruwan ƙarƙashin ƙasa • Tsananta sa-ido akan alƙaluma don auna hanyar sake sabunta sarrafa ruwan ƙarƙashin ƙasa da na doron ƙasa • Auna adadin sabunta ruwa ƙarƙashin ƙasa da adana shi ta mahangar sauyin yanayi da na dokokin mallakar fili Addis Ababa University (AAU), Ethiopia British Geological Survey (BGS), UK Institut de Recherche pour la Developpment (IRD), France Institute of Development Studies (IDS), UK International Groundwater Resources Assessment Centre (IGRAC) International Water Management Institute (IWMI) Sokoine University of Agriculture (SUA), Tanzania Université Abdou Moumouni de Niamey (UAM), Niger Université de Ngaoundéré (UN), Cameroon University College London (UCL), UK University of Maiduguri (UM), Nigeria University of Sussex (UoS), UK University of Witwatersand (Wits), South Africa Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da Hamadar Afirka Abokanan Hulđar ƙungiyar GroFutures: Sa-ido akan ƙimar ruwan ƙarƙashin ƙasa a Tanzania Sabbin Kayan Aiki da Hađa Kai • ƙarfafa ƙarfin ikon hađin kai ta fuskar bincike tsakanin ƙasashen Afirka •G amayyar hukumomin sa-ido na Afirka akan ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO) • Farautar ruwan ƙarƙashin ƙasa don taimakawa mahukunta auna kai-komo dangane da kyautata ci gaban magudanan ruwa sarin jagoranci akan magudanan ruwa domin ba da •T damar gama-gari wajen gudanar ruwan ƙarƙashin ƙasa • Sanfurin ma’adanin ruwan ƙarƙashin ƙasa da aka sabunta domin kimanta đdorewar amfani da ruwan ƙarƙashin ƙasa na lokaci mai tsawo da sauran bayanan yanayin ƙasa da da suka dogara akan ruwan ƙarƙashin ƙasa • Ministry of Water, Irrigation and Energy (Ethiopia) • Awash Basin Authority (Ethiopia) • Agricultural Transformation Agency (Ethiopia) • Ministère de l’Hydraulique et de l’Environnement (Niger) • Niger Basin Authority • Ministry of Water (Tanzania) • Rufijji Basin Water Board (Tanzania) • African Groundwater Network (AGW-Net) Samar da kafar kimiyya da shigar da kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda za a yi amfani da idanuwan ruwan ƙarƙashin ƙasa mai đorewa domin sauwaƙe zafin talauci a yankin Afirka kudu da Hamada (2015 - 2019) email: [email protected] web: www.grofutures.org www.grofutures.org Ruwan ƙarƙashin ƙasa muhimmiyar kafa ce ta samar da lafiyayyen ruwa domin sha, tsabta, noman rani da masana’antu a fađin Afirka (kudu da Hamada). Kazalika, ruwan ƙarƙashin ƙasa na raya koguna, tafkuna da wurare masu dausayi lokacin da aka samu ƙarancin ruwan sama ko rashin ma kwata-kwata. International team: ƙungiyar GroFutures ta tanadi gungun fitattun masana na ƙasa da ƙasa daga Afirka da Turai akan kimiyya, tafiyarwa da jagoranci akan ruwan ƙarƙashin ƙasa. Gama-garin Jagorancin Gudanar da Ruwan ƙarƙashin ƙasa: ƙungiyar GroFutures zata samar da tsarin jagorancin gama-gari akan ruwan ƙarƙashin ƙasa ta yadda za a saurari ra’ayin talakawa maza da mata tare da sauran wasu kai-komo dangane da kyautata magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa. Tawagar Mambobin ƙungiyar “GroFutures” a London Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan Ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO): Ta Mai •R age rashin tabbas akan adadi da sabunta ruwan ƙarƙashin ƙasa a sauwaƙe domin dacewa da bukatun samar da abinci, ruwa da harkokin kula da muhalli Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan Ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO): BURKINA FASO (1978 - present) 2 hydrographs sandstone/crystalline rocks semi-arid ER AWAS H PP U ƙungiyar GroFutures daHankali ne Akan: 5-25 • Ɗaukaka ba da dama ga muryar talakawa wajen yanke shawara akan magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa Aw ash Tattare ruwan ƙorama a birnin Kampala, Uganda ƙungiyar GroFutures zata kafa gamayyar kafofin sa ido da zata wakilci yanayin ruwan ƙarƙashin ƙasa da matsalolin jagorancin a Afirka kudu da Hamada. Za a mai dahankali akan ayyukan binciken tafkuna a Habasha, Niger da Tanzania. <5 • Yawaita dogaro akan ruwan ƙarƙashin ƙasa tunda bukatar abinci da ruwa na ƙara yawa sannan ruwan sama da na koguna na ƙaruwa saboda sauyin yanayi Gudanar da taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki a Kenya Samar da Ruwan ƙarƙashin ƙasa Mai Ɗorewa: ƙungiyar GroFutures zata yi amfani da sabbin dabarun yin binciken albarkatun ƙarƙashin ƙasa tare da tattara bayanai musamman akan adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa daga ƙungiyoyin farar hula domin ƙara inganta ilmin sabunta ruwa da auna adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa a yankin Afirka kudu da Hamada. 200km expanding irrigated agriculture alluvium semi-arid <5 5-25 25-100 >100 UGANDA (1994 - present) 5 hydrographs crystalline rocks humid BENIN (1991 - present) 6 hydrographs sandstone/alluvium humid GREAT R UA HA Grea t Ru aha Mtera Dam Makutapora N R SUB-BA SI GE NI MALI 100km 25 5- r ge Ni >100 25-100 NIGER sustaining ecosystem services expanding urban water supplies crystalline rocks semi-arid <5 200km BENIN LIMPOPO (1970 - present) 4 hydrographs crystalline rocks semi-arid expanding irrigated agriculture sandstone semi-arid Basin Observatories Groundwater storage (water depth in mm) Rijiyar burtsatse mai sarrafa kanta a tsakiyar Hamada da farfajiyar hamadar Tanzania 0 10 000 - 25 000 <1000 1000 -10 000 25 000 - 50 000 Recharge (mm/yr) >50 000 Site Observatories Auna adadin ruwan karkashin kasa da sabbin dabarun bincike a Burkina Faso da Niger
Documentos relacionados
Shawarar kwamitin sulhu ta 1325 (a 2000) Wadda
da karko da bunkasar zaman lafiya da tsaro, da kuma bukatar yawaita rawar da za su taka wajen fadi-a-ji bisa batun yin rigakafi da warware rikici, Jaddadawa bukatar aiwatar da dokar kasa da kasa ma...
Leia maisUmurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22
masu amfani tare da yardar Mai Abu. Aka yi amfani a lokacin da mai sarrafa GSM ɗinka ya samar da hidimar sanar da saura kaɗan ta hanyar SMS KADA KA SHIGAR DA LAMBAR WAYARKA - shigar da lambar da sa...
Leia maisBikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka
gabata na nuni da cewa amfani da wadanann ire-ire yasa an samu raguwar amfani da maganin kwari a fadin duniya daya kai kashi 37 cikin dari da kuma karin yabanyar data kai kashi 22 cikin dari da bun...
Leia maisKwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar
Sashi na uku – Ya kunshi umurni da jagoranci a kan yadda za a rika aiwatar da harkokin yau da kullum na SBMC, kamar gudanar da taro da yadda ake tattaunawa da sauran
Leia mais