Surah 94: Al-Sharh - حرشلا ةروس

Transcrição

Surah 94: Al-Sharh - حرشلا ةروس
Surah 94: Al-Sharh
- ‫سورة الشرح‬
‫بسم هللا الرحمن الرحيم‬
[94:0] Bismi ALLAH, Alrahman, Alrahim.*
[94:1] Shin, ba Mu kwantad maka da zuciyarka ba?
[94:2] Kuma Muka saukar maka da nauyinka (na zunubai).
[94:3] Wanda ya nauyayi bayanka?
[94:4] Muka daukaka zuwa matsayi mai daraja?
[94:5] Tare da tsananin, akwai samun sauqi.
[94:6] Lalle ne, tare da tsananin akwai sauqi.
[94:7] Saboda haka idan ya yuwu sai ka qoqarta.
[94:8] Zuwa ga neman Ubangijinka kadai.

Documentos relacionados

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka BAYANI NA BAKWAI. samun nasarar shuka irin masara na farko dake jurewa fari na rashin ruwa a kasar Amurka An fara shuka irin wannan masara mai jurewa rashin ruwa na fari ne a kasar Amurka a shekar...

Leia mais

Ma‗ruza mashg‗ulotining o‗qitish texnologiyasi. Vaqti 2 soat

Ma‗ruza mashg‗ulotining o‗qitish texnologiyasi. Vaqti 2 soat qaratqich kelishigi ma‘nosini, -ma fe‘lning inkor ma‘nosini, -di fe‘lning o‗tgan zamon ma‘nosini, -ng fe‘lning shaxs-son (II-shaxs) ma‘nosini ifodalaydi. Shakl yasovchi qo‗shimchalardan otlardagi e...

Leia mais