Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22
Transcrição
1.40.1 1.40.1 Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22 Ga sigar firmware 1.40 SAITUNA: Ga sigar firmware 1.40 Bayani na Gaba ɗaya: MAI ABU,0000 MAI ABU A lokacin ɗaukar T22 da yake aiki, za ka iya aika saƙo daga kowace wayar hannu. Bayan amfani na farko ana yin rijistar lamba. MAI ABU Mabuɗi na ainihi shi ne 0000, canza shi tun da farko. Mabuɗin zai iya kasancewa haruffa 20 a tsayi. Haruffa da lambobi kaɗai. Ba ya fayyacewa tsakanin manya da ƙananan baƙaƙe. MABUƊI,tsohonMABUƊI, sabonMabuɗi MAI ABU Yana sauya mabuɗin naúra. Idan ka mana da mabuɗinka,nemo SAKESAITINSAITUNA a cikin saitunan na'ura. MAI ABU,0000 Umurnai ba abubuwa ne masu fayyacewa tsakanin manya da ƙananan baƙaƙe ba kuma umurnai na yau da kullum suna da gajeren tsari domin rage bugawa. Misali domin neman T22 ɗinka, za ka iya aika nema, N ko n Kusan duk sababbin wayoyin hannu suna goyon bayan masarrafiyar M1 Move mai ba ka dama ka ba wa T22 ɗinka umurni tare da mashiga mai sauƙi ba tare da ka hardace umurnai na rubutu ba. Inda bayani yake "KUNNA / KASHE", umurni ba tare da faramitoci ba zai yi amfani wajen kunna aiki da kuma kashewa. T22 zai karɓi kawai umurnai ne daga mai amfani wanda kawai yake da cikakken iko. MAI ABU,password Kada a yi amfani da barin fiki a umurnai kuma a tuna a raba umurnan tare da waƙafi. SUNA,sunanNaúra S,Nau'ra sunanNaúra=Sunan da za a yi amfani da shi ga naúra MAI ABU Iyakar tsawo haruffa 15, ana yanke ƙarin haruffa kai tsaye. Ana amfani da sunanNaúra a duk wurare da kuma tsare-tsaren Amsa Saƙon Umurni. DaɗaMaiAmfani,+X,tsaro DMA,+X,tsaro X = lambar Waya ta tsaro a tsarinaƙasa-da-ƙasa Tsaro = MAI ABU,ABOKI KO BAƘO MAI ABU Ka yi a hankali wajen ƙara masu amfani tare da iko na MAI ABU - suna da dama ga dukkan umurnai kuma za su iya ma share ka daga jeri. R,3,T,kunna 3=Mai Amfani (1-10), T=Sunan rahotanni (tafiya) MAI ABU Kunna rahoton da ake so ga mai amfani Da farko nemo lambar mai amfani tare da umurnin JM. Misali: Saiti a kan rahotannin tafiya ga mai amfani na 3: Rahoto,3,tafiya, kunna. Za ka iya kunna waɗannan rahotanni da ke ƙasa: Tafiya, Ƙararrawa, Shiyya, Wuta, Gudu, Fara. MAI ABU Jera masu amfani da kuma matsayin rahotonsu a naúrar. IYAKA masu amfani 10 ga T22. Umurni Sauri TAIMAKO ? BAYANI / Misali Tsaro Notes BAƘO Yana samar da bayani na yadda za a yi amfani da umurni LOCALIZATION: NEMO N (ko fanko) BAƘO Yana dawo da hali da wuri NEMO,KUSA N,KUSA BAƘO Yana dawo da wurare 3 mafi kusa na gaba NEMO,KUSA,4 N,KUSA,4 5 (IYAKA) BAƘO Yana dawo da wurare 4 mafi kusa na gaba (iyaka 5). NEMO,X N,X X = 1-1440min / NEMO,KASHE BAƘO NEMO,RANA N,RANA NEMO,RANA,KASHE BAƘO NEMO,MAKO F,WEEKLY NEMO,MAKO,KASHE BAƘO NEMO,,X N,X X = 1-10000 (Km) / F,KASHE BAƘO Yana dawo da wuri kowace tafiyar kilomitoci X. Lura waƙafi biyu TAFIYA T ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Yana kunna/kashe kai rahoton tafiya da kai TAFIYA,YANZU T,YANZU ABOKI Yana dawo da rahoto game da Ana ƙayyade fara tafiya ne idan gudu yana 3km/h kuma sashen ya matsa sama da 300m. Idan aka shigar ga gano tayar da inji, ana ƙayyade fara tafiya idan aka gano tayar da inji kuma gudu ya wuce 6km/h da kuma sashe ya matsa sama da 300m. Ana aika rahoton tafiya idan mota tana kashe sama da mintina 15 Ta yiwu T22 ya bayar da rahoton tafiya na ƙarya idan aka sa shi a cikin mota kusa da tagogin mota, saboda samuwar siginonin GPS. Amma a waje T22 zai yi aiki daidai. INDA,X W,X X = Sunan wurare ABOKI Yana rahoton wuri ta la'akari da wuri Misali: Inda, Husumiyar Landan ta ba ka nisanka daga Husumiyar Landan TSARO: ƘARARRAWA Ƙ ,KUNNA / ,KASHE / ,DA KAI ABOKI Ana kashe ƙararrawa bayan rahoto ɗaya. Dole mai amfani ya kunna kai rahoton ƙararrawa don kunnawa. DA KAI zai sake saita ƙararrawa da kai a ƙarshen kowace TAFIYA. SHIYYA S ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Yana saita 1km shiyyar radius daga wuri na yaznu ko ya kashe rahotannin SHIYYA. SHIYYA, X S,X X = 0.1-999 (km)/ S,KASHE ABOKI Yana fayyace shiyya ba tare da zaɓar nisa ba. SHIYYA,X,Y S,X,Y S = sunanWuri/ S,KASHE ABOKI Kewaye tare da Ɗ yana wakiltar tsakiyar da kuma Y radius a kilomitoci. Ex: S,7.5,GIDA.Mai Amfani zai shigar da kirtani kirtani kaɗan ga wurinSuna. Idan ba a sami suna fardan suna ba sannan naúrar za ta zaɓi sunanWuri na ɗaki. Nema yana yiwu ne kawai a filin farkon suna na wuri. SAURARE SAURARE ,lambarWaya (zaɓi) MAI ABU Yana buƙatar makirfo daban da ake sayarya Umurni yana fara kira ne mai fita zuwa ga mai amfani. Sannan mai amfani zai amsa kiran ya kuma saurari kusancin naúrar T22. Naúrar T22 ba ta ba da ci gaba. BUGUNSAURI,1,+X BS,1,+X +X = Lambar waya haxe da lambar asa MAI ABU Har zuwa lambobi 3 da aka fara sa wa. SP,2,+X yana saita da i a da SP,3,+X na uku. GUDU G ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Kunna kai rahoton gudu ga mai amfani. Gudu na ainihi shi ne 120km/h. Da zarar an aika iyakar gudu, za a sake aikawa ne kawai idan gudun ya ragu zuwa 50km/h ko sama da haka. GUDU,X G,X X = 30-200 (km/h) ABOKI Kunnawa da kashe kai rahoton sauri WUTA W ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Kai rahoton wuta zai sanar da mai amfani baturi yana asa da 20%. TAYAR DA INJI HANA TI ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Kunna kai rahoton tayar da inji H ,KUNNA / ,KASHE MAI ABU Dole a haɗa naúrar tsaro. A yayin da aka hana, idan tayar da inji yana kunne yanzu sannan umurni zai fara aiki na daƙiƙu 45 bayan an kashe tayar da inji. Idan tayar da inji yana kashe ana zartar da umurni nan-da-nan Tambayi ƙarin bayani daga mai sake sayar da Tramigo wanda aka ba dama. "+X= Lambar waya wadda mai sarrafa GSM ya aika MAI ABU Kowne SMS da yake zuwa daga keɓantacciyar lambar waya za a aika shi ga duk masu amfani tare da yardar Mai Abu. Aka yi amfani a lokacin da mai sarrafa GSM ɗinka ya samar da hidimar sanar da saura kaɗan ta hanyar SMS KADA KA SHIGAR DA LAMBAR WAYARKA - shigar da lambar da saƙon saura kaɗan ya zo da ita. Lambar za a saita ta ne a farkon lokaci. Umurnin naúra mai faɗi. SAURAKA AN,+X SK,+X / SK,KASHE daga ciki" www.tramigo.com MABUƊI Rahoto,lambarMaiAmfani, sunanRahoto,kunna/kashe R JeraMaiAmfani JM JeraMaiAmfani,X JM,X X = lambar Mai Amfani MAI ABU ShareMaiAmfani,X SM,X X = lambar Mai Amfani. Nemo tare da umurni JM MAI ABU Share mai amfani X. DaɗaWuri,X,Lat,Lon DW,X,LAT,LON X = Sunan wuri, LAT,LON= Kulawa ABOKI Ka sami damar daɗa wurare idan ka san kulawarsu ko da kuwa a ina T22 yake. Za ka iya gani kulawar alal Misali daga Google Earth. Alal misalo DW,Viipuri,60.70537, 28.77552 LURA! Saita dicimal kaɗai tare da daidaito lambobi biyar. DaɗaWuri,X DW,X X = Sunan wuri ABOKI Daxa wuri a wurin kwatancen mai amfani. Za ka iya daɗa wurare 500 na kanka. Sunan wuri ya ƙunshi iyakar haruffa 40, ba waƙafi. An tanadi suna DUK. Sunan wuri ya kasance farda. DP,X DP,X X =Wuri da aka Share ABOKI Dole ya kasance Faramitar sunan wuri mai inganci duk da za su yi amfani wajen share duk shigarwa a cikin kwatancen wurin mai amfani. Idan akwai bayanai da yawa tare da sunanWuri iri ɗaya, sannan nau'rar za ta share sunan wuri mafi kusa zuwa wuri na yanzu Lura Lura ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Saita kuna da kashe allon Kulawa. Kula,DEC Kula,DEC ABOKI T22 yana nuna kulawa ta dicimal Kula,DMS LULA,DMS ABOKI T22 yana nuna lura ta yanayin ƙasa. ,KUNNA / ,KASHE MAI ABU Naúra za ta zama tana da zaɓi na harshe da aka ɗora. Umurni na siga yana nuna wane fayil na harshe (LF) aka ɗora. Umurnai na naúra da rahotanni za su sauya zuwa harshen zaɓi idan an kunna. Umurnai na naúra kamar Kunnuwa za su zauna a Ingilishi. Misali idan kana son yin amfani da wani harshe baya ga Ingilishi ziyarci tramigo.net ka sauke fayil na harshen da ka fi so ka yi aiki da shi. X = GMT +/-12h ABOKI Yana daidaita lokacin farawa a cikin saponni zuwa lokaci na gida. Yana amfani a yayin da lokacin mai sarrafa GSM ba daidai ba. MAI ABU T22 yana aika ayyanannen saƙo zuwa ayyananniyar lamba. HARSHE Lokci,X Lokaci,X SMS,lambarWaya,saƙonni cikakkun lambobin waya da kuma rahoto ga duk masu amfani SAITUNA SAITUNA ABOKI Saitunan allon naúra MATSAYI MATSAYI ABOKI Matsayin allon naúra da kuma saitunan masu amfani. SIGA SIGA ABOKI Masarrafiyar allunan naúra da sigogin hardware METRIC METRIC KUNNAWA KUNNAWA BARCI SAITA,BARCI,X SENSO SN M,DUK don jera ABOKI METRIC,KUNNA = Kilomitoci,METRIC,KASHE = Mil-mil ABOKI Yana sake kunna akalar lambar Tramigo a cikin naúra. An sake saita mahaɗar GSM da kuma mai karɓar GPS. Yana amfani da farko ta goyon baya amma zai iya amfani idan na'ura ba ta amsawa. Idan wannan umurni bai magance matsalolin ba tunuɓi mai sake sayar da Tramigo ko [email protected] X=0/1 MAI ABU Na ainihi: Kunna. Saita yanayin barci zuwa kashewa da kunnawa. Yanayin barci yana sa batur ya yi tsawon kwana, amma idan T22 yana cikin barci, T22 ba ya aika saponni nan-da-nan. Yanayin barci yana iya saita kashewa kawai idan ana buƙata da gaske ko an shigar da T22 don ta jawo wuta daga abin hawa. T22 yana amfani ne ta wuta kaɗan kuma ba zai zuƙe baturin mota ba idan yana amfani daidai. ,KUNNA / ,KASHE ABOKI Kunnawa da kashe kai rahoton senso. Yana buƙatar zaɓin kayan haɗi T22-H20. ,KUNNA / ,KASHE www.tramigo.com
Documentos relacionados
Taurari masu tafiya masu gudu suna vuya
Salon Alqur'ani mai girma na kore rantsuwa, kamar yana cewa ne ba sai na rantse da abinda kowa yake ganini qiriqiri ba, wannan salo kuma ya qara tabbatar da cewa Alqur'ani wahayi ne na Allah da yak...
Leia maisShawarar kwamitin sulhu ta 1325 (a 2000) Wadda
kuma mahimmin nauyin da ya rataya a wuyan kwamitin tsaron majalisar, kamar yadda aka yi tanadi a cikin sharuda masu nasaba da ayyukan tabbatar da dorewar lafiyar kasa da kuma tsaro, Kulawa da cewa ...
Leia maisshawarwarin kungiyar aiyuka domin samu kariya da bada taimako a
tanadar na iko da damar da mutanen da fitana ta fiddasu a garuruwansu da ‘Yan gudun tsira su koma yankunansu na asali bisa ra’ayinsu cikin tsaro da mutunci ko zabin zama a wani yanki cikin kasa, ha...
Leia maisMuhimmin Jawabin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana
karbi wannan jawabi, ta kuma yi amfani da shi yadda ya kamata. Mataki na farko (1) Su dai yan-adam, ana haifuwarsu ne duka yantattu, kuma kowannensu na da mutunci da hakkoki daidai da na kowa. Suna...
Leia maisBikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka
BAYANI NA BIYAR # bayanai game da wasu zababbun kasashe masu tasowa a shekara ta 2015. Nahiyar Amurka ta kudu ita ce kan gaba a wajen yawan hektocin da aka noma a wannan shekara, inda kasar Brazil ...
Leia mais01 Hu.indd
1 – Babu zakka a cikin Zuma, saboda babu wani abu da ya zo daga Manzon Allah ﷺa kan haka, kaxai an samu wani abu ne da ya zo daga Umar – Allah ya yarda da shi – cewa ya kular masu da wuraren zum...
Leia maisKwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar
sakamakon koyo da koyarwa. SBMC Kungiya ce mai zaman kanta wacce ta kunshi mutane da suke wakiltar makarantar da al’ummar da makarantar ke cikinsu. Kwamitin SBMC zai
Leia mais