Surah 111: Al-Masad - دسملا ةروس
Transcrição
Surah 111: Al-Masad - دسملا ةروس
Surah 111: Al-Masad - سورة المسد بسم هللا الرحمن الرحيم [111:0] Bismi ALLAH, Alrahman, Alrahim. [111:1] Hannaye biyu na Abulahabi sun halaka, kuma ya halaka. *111:1 Abu Lahabi, da shi kawun Muhammad ne, kuma shugaban masu adawa da shi. Matarsa ce ta yi yaqin neman a gallaza wa Muhammad da wadansu mu’minai. Kamar duka misalan da akan yi na siffanta Aljannah da Jahahannamah, haka ma igiya ta kaba misali ne. [111:2] Dukiyarsa da duk abin da ya tara, ba za su taimaka masa ba. [111:3] Ya jawo wa kansa wuta mai huruwa. [111:4] Tare da matarsa wanda ta yi jagorar gallazawa. [111:5] Za tayar da ita (Alqiyamah) da igiyar qaya a wuyanta.
Documentos relacionados
Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar
Sakatare (zai zama shugaban makarantar) Ma’aji (kada ya zama ma’akaci a makarantar) Jami’in hulda da jama’a Wakilan Kwamitin SBMC: Za su yi aiki na tsawon shekaru uku wanda za a iya sabunta musu id...
Leia maisUmurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22
Ana ƙayyade fara tafiya ne idan gudu yana 3km/h kuma sashen ya matsa sama da 300m. Idan aka shigar ga gano tayar da inji, ana ƙayyade fara tafiya idan aka gano tayar da inji kuma gudu ya wuce 6km/h d...
Leia mais