Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da

Transcrição

Ɗorewar Ruwan ƙarƙashin ƙasa a Yankin Kudu da
Abubuwan da ƙungiyar
GroFutures Zata Samar Sun Hađa
da:
Jerin Hukumomin da ke Inuwar
Hukumar GroFutures:
GroFutures
Sabon ilmi da ma’adanar alƙaluman ƙungiyar
GroFutures
• ƙididdige fahimtar ci gaban magudanan ruwan
ƙarƙashin ƙasa
• Inganta hanyar kimanta ajiya da sabunta ruwan ƙarƙashin
ƙasa
• Tattara bayanai akan sa-ido akan adadin ruwan
ƙarƙashin ƙasa ta fuskoki daban-daban a fađin Afirka
auna dangantakar yanayi ruwan ƙarƙashin ƙasa
• Tsananta sa-ido akan alƙaluma don auna hanyar sake
sabunta sarrafa ruwan ƙarƙashin ƙasa da na doron ƙasa
• Auna adadin sabunta ruwa ƙarƙashin ƙasa da adana shi
ta mahangar sauyin yanayi da na dokokin mallakar fili
Addis Ababa University (AAU), Ethiopia
British Geological Survey (BGS), UK
Institut de Recherche pour la Developpment (IRD), France
Institute of Development Studies (IDS), UK
International Groundwater Resources Assessment Centre (IGRAC)
International Water Management Institute (IWMI)
Sokoine University of Agriculture (SUA), Tanzania
Université Abdou Moumouni de Niamey (UAM), Niger
Université de Ngaoundéré (UN), Cameroon
University College London (UCL), UK
University of Maiduguri (UM), Nigeria
University of Sussex (UoS), UK
University of Witwatersand (Wits), South Africa
Ɗorewar Ruwan
ƙarƙashin ƙasa a Yankin
Kudu da Hamadar Afirka
Abokanan Hulđar ƙungiyar
GroFutures:
Sa-ido akan ƙimar ruwan ƙarƙashin ƙasa a Tanzania
Sabbin Kayan Aiki da Hađa Kai
• ƙarfafa ƙarfin ikon hađin kai ta fuskar bincike tsakanin
ƙasashen Afirka
•G
amayyar hukumomin sa-ido na Afirka akan ruwan
ƙarƙashin ƙasa (NAGO)
• Farautar ruwan ƙarƙashin ƙasa don taimakawa
mahukunta auna kai-komo dangane da kyautata ci
gaban magudanan ruwa
sarin jagoranci akan magudanan ruwa domin ba da
•T
damar gama-gari wajen gudanar ruwan ƙarƙashin ƙasa
• Sanfurin ma’adanin ruwan ƙarƙashin ƙasa da aka
sabunta domin kimanta đdorewar amfani da ruwan
ƙarƙashin ƙasa na lokaci mai tsawo da sauran bayanan
yanayin ƙasa da da suka dogara akan ruwan ƙarƙashin
ƙasa
• Ministry of Water, Irrigation and Energy (Ethiopia)
• Awash Basin Authority (Ethiopia)
• Agricultural Transformation Agency (Ethiopia)
• Ministère de l’Hydraulique et de l’Environnement (Niger)
• Niger Basin Authority
• Ministry of Water (Tanzania)
• Rufijji Basin Water Board (Tanzania)
• African Groundwater Network (AGW-Net)
Samar da kafar kimiyya da shigar da
kowa tsarin alkintawa da tattalin yadda
za a yi amfani da idanuwan ruwan
ƙarƙashin ƙasa mai đorewa domin
sauwaƙe zafin talauci a yankin Afirka
kudu da Hamada
(2015 - 2019)
email: [email protected]
web: www.grofutures.org
www.grofutures.org
Ruwan ƙarƙashin ƙasa muhimmiyar kafa ce ta samar
da lafiyayyen ruwa domin sha, tsabta, noman rani da
masana’antu a fađin Afirka (kudu da Hamada). Kazalika,
ruwan ƙarƙashin ƙasa na raya koguna, tafkuna da wurare
masu dausayi lokacin da aka samu ƙarancin ruwan sama
ko rashin ma kwata-kwata.
International team:
ƙungiyar GroFutures ta tanadi gungun fitattun masana na
ƙasa da ƙasa daga Afirka da Turai akan kimiyya, tafiyarwa
da jagoranci akan ruwan ƙarƙashin ƙasa.
Gama-garin Jagorancin Gudanar da
Ruwan ƙarƙashin ƙasa:
ƙungiyar GroFutures zata samar da tsarin jagorancin
gama-gari akan ruwan ƙarƙashin ƙasa ta yadda za a
saurari ra’ayin talakawa maza da mata tare da sauran
wasu kai-komo dangane da kyautata magudanan ruwan
ƙarƙashin ƙasa.
Tawagar Mambobin ƙungiyar “GroFutures” a London
Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan
Ruwan ƙarƙashin ƙasa (NAGO):
Ta
Mai
•R
age rashin tabbas akan adadi da sabunta ruwan
ƙarƙashin ƙasa a sauwaƙe domin dacewa da bukatun
samar da abinci, ruwa da harkokin kula da muhalli
Gamayyar Sa Ido Ta Afirka Akan Ruwan ƙarƙashin ƙasa
(NAGO):
BURKINA FASO
(1978 - present)
2 hydrographs
sandstone/crystalline rocks
semi-arid
ER AWAS
H
PP
U
ƙungiyar GroFutures
daHankali ne Akan:
5-25
• Ɗaukaka ba da dama ga muryar talakawa wajen yanke
shawara akan magudanan ruwan ƙarƙashin ƙasa
Aw
ash
Tattare ruwan ƙorama a birnin Kampala, Uganda
ƙungiyar GroFutures zata kafa gamayyar kafofin sa ido da
zata wakilci yanayin ruwan ƙarƙashin ƙasa da matsalolin
jagorancin a Afirka kudu da Hamada. Za a mai dahankali
akan ayyukan binciken tafkuna a Habasha, Niger da
Tanzania.
<5
• Yawaita dogaro akan ruwan ƙarƙashin ƙasa tunda
bukatar abinci da ruwa na ƙara yawa sannan ruwan
sama da na koguna na ƙaruwa saboda sauyin yanayi
Gudanar da taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki a Kenya
Samar da Ruwan ƙarƙashin ƙasa
Mai Ɗorewa:
ƙungiyar GroFutures zata yi amfani da sabbin dabarun yin
binciken albarkatun ƙarƙashin ƙasa tare da tattara bayanai
musamman akan adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa daga
ƙungiyoyin farar hula domin ƙara inganta ilmin sabunta
ruwa da auna adadin ruwan ƙarƙashin ƙasa a yankin
Afirka kudu da Hamada.
200km
expanding irrigated agriculture
alluvium
semi-arid
<5
5-25
25-100
>100
UGANDA (1994 - present)
5 hydrographs
crystalline rocks
humid
BENIN (1991 - present)
6 hydrographs
sandstone/alluvium
humid
GREAT R
UA
HA
Grea
t Ru
aha
Mtera Dam
Makutapora
N
R SUB-BA
SI
GE
NI
MALI
100km
25
5-
r
ge
Ni
>100
25-100
NIGER
sustaining ecosystem services
expanding urban water supplies
crystalline rocks
semi-arid
<5
200km
BENIN
LIMPOPO (1970 - present)
4 hydrographs
crystalline rocks
semi-arid
expanding irrigated agriculture
sandstone
semi-arid
Basin Observatories
Groundwater storage
(water depth in mm)
Rijiyar burtsatse mai sarrafa kanta a tsakiyar Hamada da farfajiyar
hamadar Tanzania
0
10 000 - 25 000
<1000
1000 -10 000
25 000 - 50 000
Recharge (mm/yr)
>50 000
Site Observatories
Auna adadin ruwan karkashin kasa da sabbin dabarun bincike a
Burkina Faso da Niger

Documentos relacionados

Shawarar kwamitin sulhu ta 1325 (a 2000) Wadda

Shawarar kwamitin sulhu ta 1325 (a 2000) Wadda da karko da bunkasar zaman lafiya da tsaro, da kuma bukatar yawaita rawar da za su taka wajen fadi-a-ji bisa batun yin rigakafi da warware rikici, Jaddadawa bukatar aiwatar da dokar kasa da kasa ma...

Leia mais

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22 masu amfani tare da yardar Mai Abu. Aka yi amfani a lokacin da mai sarrafa GSM ɗinka ya samar da hidimar sanar da saura kaɗan ta hanyar SMS KADA KA SHIGAR DA LAMBAR WAYARKA - shigar da lambar da sa...

Leia mais

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka gabata na nuni da cewa amfani da wadanann ire-ire yasa an samu raguwar amfani da maganin kwari a fadin duniya daya kai kashi 37 cikin dari da kuma karin yabanyar data kai kashi 22 cikin dari da bun...

Leia mais

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar Sashi na uku – Ya kunshi umurni da jagoranci a kan yadda za a rika aiwatar da harkokin yau da kullum na SBMC, kamar gudanar da taro da yadda ake tattaunawa da sauran

Leia mais