01 Hu.indd

Transcrição

01 Hu.indd
Zakkar Abin Da Yake Fitowa Daga Qasa
174
Abin Da Yake
Fitowa Daga Qasa
co
m
2
Shi ne duk abin da yake fitowa daga qasa,
kuma ana iya amfani da shi
Na Farko : ‘Ya ‘Yan Itace Da Qwayoyi
Qwayoyi
Shi ne dukkan qwayar da ake ajiyewa, ta
sha’ir
’ ko alkama da sauransu
‘Ya’yan Itace
Su ne duk wani xan ice da ake ajiye wa,
kamar dabino da zabibi da kwayar auduga
Hukincin Zakkar Qwaya Da ‘Ya’Yan Itace
fig
Ba da zakkar qwaya ko ‘ya ‘yan itace wajibi ne, saboda faxin
Allah mai girma da buwaya «Ku bayar da haqqinsa ranar girbinsa”
(Al-an’am : 141) Da faxin Manzon Allah ‫“ ﷺ‬Cikin abin da sama ta
shayar, ko wanda yake da jijiya(1) (yake shan ruwa da kansa) za a ba
da kaso xaya bisa goma. Amma abin da aka shayar(2) da shi za a ba
da rabin kashi xaya bisa goma”(3)
us
lim
Sharuxxan Wajabcin Zakkar Qwayoyi Da ‘Ya’yan Itace
1 Ya zama za a iya ajiye shi :
Idan ya zama ba a ajiye shi ake ba, abinci ne na yau-da-gobe, to
babu zakka a cikinsa, saboda abin da ba ajiye shi ake ba to ba dukiya
ba ce cikakkiya, don ba za a iya amfanuwa da shi ba a gaba.
ww
w.
m
Bayanin Abin Da Yake Fito
Wa Daga Qasa
Na Farko : Qwayoyi Da ‘Ya
‘Yan Itace.
Bayanin Qwayoyi Da
‘Ya’yan itace.
Hukuncin Zakkar Qwayoyi
Da ‘Ya’yan Itace
Sharuxxan Wajabcin
Zakkar ‘Ya’yan itace Da
Qwayoyi
Lokacin Wajabcin Fitar
Da Zakkar Qwayoyi Da
‘Ya’yan Itace
Gwargwardon Abin Da Ake
Fitar wa A Zakkar Qwayoyi
Da ‘Ya’yan Itace.
Na Biyu : Zakkar Ma’adinai
Da Dukiyar Da Aka Samu
A Binne
Bayanin Abin Da Ake Nufi
Da Ma’adinai Da Dukiyar
Da Aka tsinta A qasa.
Hukuncin Zakkar Ma’adinai
Da Dukiyar Da Aka tsinta
a qasa.
Sharuxxan Wajabcin
Zakkar Ma’adinai Da
Dukiyar Da Aka tsinta a
qasa .
Gwargwadon Zakkar
Ma’adinai Da Dukiyar Da
Aka tsinta a qasa
h.
Abubuwan Da Ke ciki
(1) Wanda yake da jijiya : Ita ce shukar da take shan ruwa da kanta, ko dai ta hanyar jijiyoyinta, ko
kuma daga ruwan sama da qoramu.
(2) Wanda aka shayar da ban ruwa, shi ne wanda aka sha wahala wajen fito da ruwan.
(3) Bukhari ne ya rawaito shi.
www.muslimfigh.com
www.muslimfigh.com
Littafin Hukunce
Hukuncen
Zakkah
175
co
m
Zakkar Abin Da Yake Fitowa Daga Qasa
٢ – Ya zama abin da ake aunawa ne :
Gwargwadon Zakkar Da Ta Wajaba A
Ma’ana ta zama ana aunata da ma’auni, don a
qiyastawa, saboda faxin Manzon Allah ‫“ ﷺ‬Babu
Zakka a cikin qwaya ko dabino har sai ya kai
wusiki biyar(1)”(2). Saboda haka idan ba a auna
abun kamar ganye (Salak da danginsa) ko kayan
lambu, to babu zakka a cikinsu.
Cikin Qwayar Kayan Gona Da ‘Ya’yan
Ba a Sharxanta ba :
2 – Rabin kashi xaya bisa goma (5%) yana
wajaba cikin abin da aka shayar da wahala, kamar
wanda aka shayar da ruwan rijiya.
3 – Kashi uku cikin kashi xaya bisa goma (7.5%)
yana wajaba a cikin abin da aka shayar das hi da
duka biyun, kamar wanda aka shayar da ruwan
sama a wani lokaci, wani lokaci kuma da ruwan
rijiya.
us
lim
Shi ne wusiki biyar, saboda faxin Manzon Allah
‫“ ﷺ‬Babu Zakka a cikin qwaya ko dabino har sai
ya kai wusiki biyar”(3). Don haka nisabin sai ya
zama sa’i xari uku, wanda ya yi daidai da (612kg)
na kykkyawar alkama. Ana iya haxa kala-kala
idan dai iri xaya, don a samar da nisabi, kamar
a haxa dabino wanda ake cewa “Sukkari” da
wanda ake kira “Burji” misali, saboda duk dangi
xaya ne. Amma ba a haxa wani dangi daban da
wani dangi don a samar da nisabi, kamar a haxa
shinkafa da dabino.
h.
4 – Ya kai nisabi :
1 – Kashi xaya bisa goma (10%) yana wajaba a
cikin abin aka shayar da shi ba da wata wahala
ba, kamar wanda ya aka shayar da ruwan sama
ko qoramu.
fig
3 – Ya zama mutum ne ya shuka shi a gonarsa.
Idan abin ya fito da kansa ne to babu zakka a
cikinsa.
Itace.
Dalili faxin Manzon Allah ‫“ ﷺ‬Cikin abin da
sama da qoramu suka shayar za a ba da kashi
xaya bisa goma, a cikin abin da aka shayar da
raqumi kuma za a ba da rabin kashi xaya bisa
goma”(4).
m
Ba a sharxanta cewa sai shekara ta kewayo a kan
zakkar kayan gonaa da ‘ya’yan itace ba, saboda
faxin Allah mai girma da buwaya : «Ku ba da
haqqinsa ranar girbinsa”. (Al-an’am : 141)
Lokacin Da Yake Wajaba A Ba da Zakkar
Qwayoyi Da ‘Ya’yan itace.
ww
w.
Zakkar qwaya na kayan gona tana wajaba daga
lokacin da qwayar ta yi qwari. ‘Ya’yan itace
kuma idan sun fara nuna, ta yadda za su iya zama
yadda za a iya ci. Wanda duk ya sayar da qwayar
kayan gona bayan zakka ta wajaba a a kansu, to
wannan zakkar tana kan mai sayarwa, saboda shi
ne ya mallaki abin lokacin da zakkar da wajaba
a cikinsu.
(1) Wuski shi ne : Sa’i Sittin.
(2) Muslim ne ya rawaito shi.
(3) Muslim ne ya rawaito shi.
(4) Muslim ne ya rawaito shi.
www.muslimfigh.com
www.muslimfigh.com
Koyar Da Ibada A Cikin Hotuna
h.
co
m
176
Littafin Hukunce
Hukuncen
Zakkah
ww
w.
m
us
lim
Idan qwayar kayan noma ko ‘ya’yan itace suka
lalace ba tare da sakacin mai kayan ba, to babu
zakka a kansa. Idan kuma shi ne ya lalata su da
kansa bayan zakka ta wajaba a cikinsu, to zakkar
tana nan a kanshi, wajibi ne ya bayar da ita.
fig
Lalacewar Qwaya Ko ‘Ya’yan Itace
www.muslimfigh.com
www.muslimfigh.com
177
co
m
Littafin Hukunce
Hukuncen
Zakkah
Zakkar Abin Da Yake Fitowa Daga Qasa
Na biyu : Ma’adinai Da Dukiyar Da
Tsinta A Qasa
Aka Tsinta A Qasa
Babu wasu sharuxxai wajen fitar da zakkar
dukiyar da aka tsinta a qasa, da mutum ya tsinta
zai fitar da zakkarta kai tsaye.
Dukiyar Da
Aka Tsinta A
Qasa
Ita ce dukiyar da aka samu
mutum ya binne ta, kamar zinare,
azurfa, da sauransu.
Gwargwadon Zakkar Da Ta Wajaba Cikin
Ma’adinai Da Dukiyar Aka Tsinta A Qasa
Kaso xaya bisa biyar ne ya wajaba, kaxan ce
dukiyar ko da yawa, saboda faxin Annabi ‫ “ ﷺ‬A
cikin dukiyar da aka tsinta a qasa za a ba da kashi
xaya bisa biyar”(2).
Hukuncin Zakkar Ma’adinai Da
Dukiyar Da Aka Tsinta A Qasa
Sharuxxan Zakkar Dukiyar Da Aka
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
ww
w.
m
(1)
1 – Babu zakka a cikin Zuma, saboda babu wani
abu da ya zo daga Manzon Allah ‫ ﷺ‬a kan haka,
kaxai an samu wani abu ne da ya zo daga Umar
– Allah ya yarda da shi – cewa ya kular masu
da wuraren zuma, ya karvi kashi xaya bisa goma
a wurinsu. Don haka babu zakka a cikin zuma.
Amma idan mutum ya fitar da ita don neman lada
to wannan alheri ne, kuma zai iya zama dalilin
havakar zumarsa. Amma a ce wajibi ne mutum
ya bayar da zakka a cikin zuma, idan bai yi ba ya
yi laifi, wannan babu wani dalili a kan haka.
us
lim
Wajibi ce, saboda faxin Allah Maxaukakin
Sarki : «Yaku waxanda suka yi imani ku ciyar
daga daxaxan abubuwan da kuka samu da kuma
abin da muka fitar muku daga cikin qasa”.
(Al-baqarah : 267)da faxin Manzon Allah ‫ﷺ‬
“A cikin dukiyar da aka tsinta a qasa za a ba da
kashi xaya bisa biyar”(1).
fig
Mas’aloli :
h.
Ma’adinai
Su ne duk abin da ake fitar
wa daga qasa, wanda ba jinsinta
ba, kamar zinare, azurfa, qarfe,
Jauhari, dalma da waninsu na
abubuwan da ake fitar wa daga qasa.
Zinare
Ma’adanin Neckel
2 – Wanda ya karvi hayar gona, ya nomata, to
zakkar gonar tana kan mai haya, ba a kan mai
gonar ba.
3 – Karvar qimar zakka, ko karvar zakka daga
kuxin dabino ko shuka idan an sayar, wannan bai
sava wa shari’a ba, yana ma cikin shari’a idan
akwai buqatar hakan ko wata maslaha.
(2) Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
azurfa
qarfe
www.muslimfigh.com
www.muslimfigh.com

Documentos relacionados

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar SUBEB) su zauna su zabo mutane masu mutunci da sha’awar ci gaba da amana a cikin al’ummar yankin da makarantar take domin kafa wakilai 17 na kwamitin. Ana bukatar baiwa kowane bangare na jama’a hak...

Leia mais

Muhimmin Jawabin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana

Muhimmin Jawabin da Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana halin a daukaka shi ya kama ragamar tafiyar da wadansu ayyukan kasarsu na kula da harkokin jama'a. 3. Yadda al'umma ke so ne mahakunta za su tafiyar da mulkin kasa; za a san bukatar al'umma game da...

Leia mais

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka

Bikin Cika Shekaru 20 Da Fara Noman Tsirren Da Aka abinda ya kai kashi 33 da cikin dari na hektoci miliyan 179 da digo 7 a fadin duniya gaba daya. Manoman sun fi noma ire-iren masu girma musamman a cikin mayan ire-ire kala 3 na tsirren da aka bunka...

Leia mais

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22 Dole a haɗa naúrar tsaro. A yayin da aka hana, idan tayar da inji yana kunne yanzu sannan umurni zai fara aiki na daƙiƙu 45 bayan an kashe tayar da inji. Idan tayar da inji yana kashe ana zartar da...

Leia mais