Surah 111: Al-Masad - دسملا ةروس

Transcrição

Surah 111: Al-Masad - دسملا ةروس
Surah 111: Al-Masad
- ‫سورة المسد‬
‫بسم هللا الرحمن الرحيم‬
[111:0] Bismi ALLAH, Alrahman, Alrahim.
[111:1] Hannaye biyu na Abulahabi sun halaka, kuma ya halaka.
*111:1 Abu Lahabi, da shi kawun Muhammad ne, kuma shugaban masu
adawa da shi. Matarsa ce ta yi yaqin neman a gallaza wa Muhammad da
wadansu mu’minai. Kamar duka misalan da akan yi na siffanta Aljannah da
Jahahannamah, haka ma igiya ta kaba misali ne.
[111:2] Dukiyarsa da duk abin da ya tara, ba za su taimaka masa ba.
[111:3] Ya jawo wa kansa wuta mai huruwa.
[111:4] Tare da matarsa wanda ta yi jagorar gallazawa.
[111:5] Za tayar da ita (Alqiyamah) da igiyar qaya a wuyanta.

Documentos relacionados

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar

Kwamitin Taimakawa Ci Gaban Makaranta Jagoran tafiyar Sakatare (zai zama shugaban makarantar) Ma’aji (kada ya zama ma’akaci a makarantar) Jami’in hulda da jama’a Wakilan Kwamitin SBMC: Za su yi aiki na tsawon shekaru uku wanda za a iya sabunta musu id...

Leia mais

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22

Umurnai na Tramigo T22 Umurnai na Tramigo T22 Ana ƙayyade fara tafiya ne idan gudu yana 3km/h kuma sashen ya matsa sama da 300m. Idan aka shigar ga gano tayar da inji, ana ƙayyade fara tafiya idan aka gano tayar da inji kuma gudu ya wuce 6km/h d...

Leia mais